Kociyan Super Eagles ya yi murabus

A safiyar yau Juma’a ne Mai Horas da ‘Yan Wasan Kwallon Kafar kasar nan, Super Eagles, Mista Sunday Oliseh ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa. Kociyan ya sanar da yin murubus din ne a wani takaitaccen sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, inda ya ce “na dauki wannan mataki ne saboda […]

Kociyan Super Eagles ya yi murabus
Kociyan Super Eagles ya yi murabus

A safiyar yau Juma’a ne Mai Horas da ‘Yan Wasan Kwallon Kafar kasar nan, Super Eagles, Mista Sunday Oliseh ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa.

Kociyan ya sanar da yin murubus din ne a wani takaitaccen sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, inda ya ce “na dauki wannan mataki ne saboda saba ka’adojin kwantiragina da kuma rashin goyon baya da yake samu tare da kin biyan hakkokina da na mataimakana da kuma sauran ‘yan wasana.”

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa