kofar takarar Shugaban kasa a Jam’iyyar APC a bude take – Janar Buhari

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar CPC Janar Muhammadu Buhari ya ce kofar tsayawa takarar Shugaban kasa a karkashin sabuwar Jam’iyyar APC da ake shirin kafawa a bude take