Komawar Atiku APC tamkar bata lokaci ne-Masari

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Masari ya bayyana sauya shekar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi zuwa jam’iyyar PDP tamkar wani mataki ne marar amfani. Gwamna Masari ya yi wannan bayanin ne a lokacin da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labarai (NAN), a garin Maiadua na Jihar Katsina. Ya kara da cewa can […]

Komawar Atiku APC tamkar bata lokaci ne-Masari

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Masari ya bayyana sauya shekar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi zuwa jam’iyyar PDP tamkar wani mataki ne marar amfani.

Gwamna Masari ya yi wannan bayanin ne a lokacin da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labarai (NAN), a garin Maiadua na Jihar Katsina.

Ya kara da cewa can shekar Atiku daga Jam’iyyar APC ba zai shafi damar cin nasarar APC ba ko kadan.