Kotu ta amince da sallamar matar da kyawunta ya sa aka kore ta daga aiki
Kotu ta yanke hukuncin korar wata Ba’Amurkiya, Melissa Nelson, da ke aiki a matsayin mataimakiyar likitan hakori James Knight, bayan ya bayyana cewa kyawunta na daukar hankalinsa.