Kotu ta bayar da belin Abdulrashid Maina

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin tsohon shugaban kwamitin yi wa tsarin fansho na Najeriya garambawul, Abdurrasheed Maina, akan Naira biliyan 1 a yau Litinin. Hukumar EFCC ce dai ta gurfanar da Maina da dan nasa a gaban kuliya bisa tuhuma 12, inda shi kuma dan nasa ake tuhumar sa da […]

Kotu ta bayar da belin Abdulrashid Maina

Abdulrasheed Maina

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin tsohon shugaban kwamitin yi wa tsarin fansho na Najeriya garambawul, Abdurrasheed Maina, akan Naira biliyan 1 a yau Litinin.

Hukumar EFCC ce dai ta gurfanar da Maina da dan nasa a gaban kuliya bisa tuhuma 12, inda shi kuma dan nasa ake tuhumar sa da laifuka uku.