Kotu ta daure Ba’iraniye da dan Najeriya kan fasakwaurin makamai

Wata kotun tarayya a Legas ta yanke hukuncin daurin shekara 17 a kan wani Ba’iraniye mai suna Azim Aghajani da dan Najeriya mai suna Ali Jega kowanensu saboda fasakwaurin shigo da makamai cikin Najeriya.