Kotu ta hana Kungiyar Kwadago shiga yajin aiki

A safiyar yau (Litinin) ne Shugaban Kotun Ma’aikata ta Kasa, Mai Shari’a Babatunde Adejumo, ya hana kungiyoyin kwadago shiga yajin aiki a duk fadin kasar nan. A gobe (Laraba) ne kungiyoyin kwadago suka shirya fara yajin aiki da fara zanga-zanga, idan gwamnatin tarayya ba ta janye karin kudin mai da ta yi ba, wato daga […]

Kotu ta hana Kungiyar Kwadago shiga yajin aiki
Kotu ta hana Kungiyar Kwadago shiga yajin aiki

A safiyar yau (Litinin) ne Shugaban Kotun Ma’aikata ta Kasa, Mai Shari’a Babatunde Adejumo, ya hana kungiyoyin kwadago shiga yajin aiki a duk fadin kasar nan.

A gobe (Laraba) ne kungiyoyin kwadago suka shirya fara yajin aiki da fara zanga-zanga, idan gwamnatin tarayya ba ta janye karin kudin mai da ta yi ba, wato daga Naira 86.50 zuwa 145.