Kotu ta ki amincewa da bukatar Dino akan janye ‘yan sanda

Babbar kotun Abuja ta ki amincewa da bukatar da Sanata Dino Melaye ya shigar akan janye masa jami’an ‘yan sandan da aka girke a gidansa. Sanata Dino ya shigar da karar ne ta hanyar Lauyansa Nkem Okoro don ba shi cikakken ‘yancin da dokar kasa ta tanadar. A yau ne dai kotun  zata ci gaba […]

Kotu ta ki amincewa da bukatar Dino akan janye ‘yan sanda

Babbar kotun Abuja ta ki amincewa da bukatar da Sanata Dino Melaye ya shigar akan janye masa jami’an ‘yan sandan da aka girke a gidansa.

Sanata Dino ya shigar da karar ne ta hanyar Lauyansa Nkem Okoro don ba shi cikakken ‘yancin da dokar kasa ta tanadar.

A yau ne dai kotun  zata ci gaba da sauraren karar da Sanatan ya shigar akan tabbatar masa da ‘yancin da doka ta tanadar masa.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta