Kotu ta raba aurensu saboda ba ya Sallah tsawon shekara goma

Kotun Lardi Shari’ar Musulunci da ke Vavura a Jihar Jigawa a qarqashin jagorancin Mai sharia Sulaiman Imam ta raba auren wata mace Saratu Abdullahi Gumel da mijinta Anas Muhammad Gujungu saboda a cewar matar tsawon shekara goma da suke tare baya Sallah.