Kotu ta soke dokar kirkiro sabbin masarautun Kano
Babbar kotun jihar Kano ta rushe dokar da ta bai wa majalisar jihar Kano damar kirkiro sabbin masarautu hudu, wanda Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, ya gabatarwa Majalisar dokokin Kano. Kotun ta ce ta yanke wannan hukunci ne saboda an shigar da kudirin neman kirkirar masarautun ba bisa ka’ida ba. Kamar yadda Alkalin Kotun Usman […]
Malam Muhammadu Sanusi II
Babbar kotun jihar Kano ta rushe dokar da ta bai wa majalisar jihar Kano damar kirkiro sabbin masarautu hudu, wanda Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, ya gabatarwa Majalisar dokokin Kano.
Kotun ta ce ta yanke wannan hukunci ne saboda an shigar da kudirin neman kirkirar masarautun ba bisa ka’ida ba. Kamar yadda Alkalin Kotun Usman Na’Abba ya sanar a yau Alhamis.
Cikakken rahoton na nan tafe.