Kotu ta soke takarar Gwamnan APC na Taraba

Wata babbar kotu da ke Jalingo babban birnin jihar Taraba ta soke dan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC Alhaji Sani Abubakar Danladi daga cikin `yan takarar Gwamnan jihar da zasu yi takara a zaben ranar Asabar. Cikakken rahoton na nan tafe.

Kotu ta soke takarar Gwamnan APC na Taraba

Wata babbar kotu da ke Jalingo babban birnin jihar Taraba ta soke dan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC Alhaji Sani Abubakar Danladi daga cikin `yan takarar Gwamnan jihar da zasu yi takara a zaben ranar Asabar.

Cikakken rahoton na nan tafe.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta