Kotu ta tabattar wa mai maganin gargajiya dan da ya kore

A ranar Litinin da ta gabata ce Kotun Shari’ar Musulunci ta Fagge da ke titin Post Ofis a Kano ta tabbatar wa Malam El-Tijjani Muhammad dan da matarsa ta haifa masa wata uku da suka gabata, amma ya kore cikin.