Kotu ta tsare mai maganin gargajiya kan sace budurwa har ta haifa masa ’ya’ya

Wata Kotun Majistare da ke garin Suleja a Jihar Neja ta ba da umarnin tsare wani mai maganin gargajiya mai suna Lucky Ugbodaga da ke zaune a yankin Chaza a garin Suleja kan zarginsa da sace wata budurwa har ta haifa masa ’ya’ya biyu cikin shekara hudu.