Kotu ta tuhumi magidanci da laifin kin kai matarsa gidan cin abinci a Indiya

Wata kotu a kasar Indiya ta tuhumi wani magidanci da tada hankalin iyalinsa, sabod aya ki kai matarsa gidan cin abinci na McDonald.  Uwargidan wani mutum da ake kira Allahabad da ke zaune a Uttar Pradesh, bukaci alkalin ya raba aurensu, saboda an ki kaita gidan cin abinci na zamani.Matar ta bayyana wa alkali cewa […]

Kotu ta tuhumi magidanci da laifin kin kai matarsa gidan cin abinci a Indiya
Kotu ta tuhumi magidanci da laifin kin kai matarsa gidan cin abinci a Indiya

Wata kotu a kasar Indiya ta tuhumi wani magidanci da tada hankalin iyalinsa, sabod aya ki kai matarsa gidan cin abinci na McDonald. 

Uwargidan wani mutum da ake kira Allahabad da ke zaune a Uttar Pradesh, bukaci alkalin ya raba aurensu, saboda an ki kaita gidan cin abinci na zamani.
Matar ta bayyana wa alkali cewa mijinta ya cutar da ita, saboda ya ki kaita gidan cin abinci na McDonald, don cin abincin dare.