Kotun daukaka kara ta mayar da Saraki kotun da’ar ma’aikata
Kotun daukaka kara da ke Abuja jiya ta bayar da ummarni ga Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya sake gurfana a gaban kotun da’ar ma’aikata don ci gaba da fuskantar zarge-zarge uku da ake yi masa na yin karya yayin bayyana kadarorinsa.