Kotu ta kwace kujerar Gwamnan Imo daga PDP an ba APC
A yanzu haka kotun koli ta tabbatarwa dan takarar Gwamnan jihar Imo na jam’iyyar APC Hope Uzodinma a matsayin wanda ya lashe ya lashe zaben Gwamnan jihar. Hope Uzodinma, ya kalubalanci nasarar zaben Gwamnan jihar Emeka Ihedioha na jam’iyyar PDP wanda aka rantsar a matsayin gwamnan jihar.
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma
A yanzu haka kotun koli ta tabbatarwa dan takarar Gwamnan jihar Imo na jam’iyyar APC Hope Uzodinma a matsayin wanda ya lashe ya lashe zaben Gwamnan jihar.
Hope Uzodinma, ya kalubalanci nasarar zaben Gwamnan jihar Emeka Ihedioha na jam’iyyar PDP wanda aka rantsar a matsayin gwamnan jihar.