Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamnonin Kaduna, Nasarawa da Oyo

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Nasir El-Rufai a matsayin Gwamnan jihar Kaduna, sannan ta tabbatar nasarar zaben Abdullahi Sule a matsayin Gwamnan jihar Nasarawa. Kwamitin mutum bakwai da aka kaddamar don binciken sahihanci zaben wanda Mary Peter-Odili, ke jagoranta. Yayin da David Ombugadu da jam’iyyar PDP suka daukaka karar. Sannan kotun kolin ta […]

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamnonin Kaduna, Nasarawa da Oyo

Kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Nasir El-Rufai a matsayin Gwamnan jihar Kaduna, sannan ta tabbatar nasarar zaben Abdullahi Sule a matsayin Gwamnan jihar Nasarawa.

Kwamitin mutum bakwai da aka kaddamar don binciken sahihanci zaben wanda Mary Peter-Odili, ke jagoranta. Yayin da David Ombugadu da jam’iyyar PDP suka daukaka karar.

Sannan kotun kolin ta tabbatar da nasarar zaben Seyi Makinde a matsayin zababben Gwamnan jihar Oyo a babban zaben 2019.