Kotun koli ta tabbatar da Sanwo-olu zababben Gwamnan Legas

A yau Laraba kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamna Babajide Sanwo-olu a matsayin zababben Gwamnan jihar Legas. Alkalin kotun Paul Galinje, ne ya sanar da nasarar zaben Gwamna Babajide Sanwo-olu bayan yin watsi da daukaka karar da aka shigar kotun har sau biyu. An yi watsi da karar ne bayan rashin gamsar da […]

Kotun koli ta tabbatar da Sanwo-olu zababben Gwamnan Legas

A yau Laraba kotun koli ta tabbatar da nasarar zaben Gwamna Babajide Sanwo-olu a matsayin zababben Gwamnan jihar Legas.

Alkalin kotun Paul Galinje, ne ya sanar da nasarar zaben Gwamna Babajide Sanwo-olu bayan yin watsi da daukaka karar da aka shigar kotun har sau biyu. An yi watsi da karar ne bayan rashin gamsar da kotun.