Kowane wakilin mai zave yana da muhimmanci a takarata – Farfesa Adedoja
Daya daga cikin ’yan takarar shugabancin Jam’iyyar PDP ta kasa Farfesa Taoheed Adedoja ya ce rangadin da yake yi don neman amincewar ’ya’yan jam’iyyar su zabe shi a matsayin shugaban jam’iyyar bai tsaya ga manyan jagrorinta kawai ba, har ma da wakilai masu zabe.