Ku kalli bidiyon ra”ayoyin jama”a kan ko rashin matasa a siyasa ne matsalar Najeria?
Kamar yadda matasa suke ke kokarin ganin cewa an saka su a harkokin mulkin kasar nan, da kuma yadda wasu daga cikin dattijan suke tunanin ai matasan na yanzu ba su shirya zama shugabanni ba, sai wakilan Aminiya na fannin bidiyo suka zagaya domin ra’ayoyin mutane a kan: Ko rashin matasa a siyasa ne matsalar […]

Kamar yadda matasa suke ke kokarin ganin cewa an saka su a harkokin mulkin kasar nan, da kuma yadda wasu daga cikin dattijan suke tunanin ai matasan na yanzu ba su shirya zama shugabanni ba, sai wakilan Aminiya na fannin bidiyo suka zagaya domin ra’ayoyin mutane a kan: Ko rashin matasa a siyasa ne matsalar Najeriya? Kuma ga amsoshin da suke bayarwa a cikin bidiyo: