Ku kalli bidiyon ra”ayoyin mutane a kan canja jadawalin zabe
A kwanakin baya ne majalisun tarayya suka gabatar da kudurin canja jadawalin zabe, inda suka bukaci a fara da nasu kafin na Shugaban Kasa sannan na jihohi. Wannan ne ya sa wakilan Aminiya suka zagaya domin ra’ayoyin mutane, kuma abin da suke cewa: