Ku kalli bidiyon yadda aka sace sandar Majalisar Dattawa
A safiyar yau ne aka sace sandar Majalisar Dattawa, inda ake zargin Sanata Ovie Omo-Agege da jagorantar wasu mutane suka shiga har zauren majalisar sannan suka yi awon gaba da sandar. Ku kalli bidiyon yadda lamarin ya wakana.