Ku kalli kaifan bidiyon yadda aka tarbi Atiku a hedkwatar PDP
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyara hedkwatar jam’iyyar PDP, wanda aka fi sani da Wadata Plaza a Abuja, inda manyan jam’iyyar suka tarbe shi. Ku kalli bidiyon yadda aka tarbi tsohon mataimakin shugaban kasar.

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyara hedkwatar jam’iyyar PDP, wanda aka fi sani da Wadata Plaza a Abuja, inda manyan jam’iyyar suka tarbe shi.
Ku kalli bidiyon yadda aka tarbi tsohon mataimakin shugaban kasar.