Ku koya wa ’ya’yanku harsunansu na asali – Darakta
Babban Daraktan Hukumar Al’adu da Fasaha ta Jihar Neja, Malam Muhammad Kabiru dan’Asabe, ya yi kira ga iyaye su tashi tsaye wurin koya wa ’ya’yansu harsunansu na asali