Kun san mutum 41 da Buhari zai nada jakadun Najeriya?
A ranar Laraba 1 ga watan Yuni 2020 Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen mutum 41 da zai nada a matsayin kananan jakadun Najeriya a kasashen waje, ‘yan makonni bayan ya nada mayan jakada 42. Shugaban Majalisar Dattaawa Ahmed Lawan ya sanar da haka a lokacin zamanta yana mai cewa Buhari na menan amicewarta, […]
A ranar Laraba 1 ga watan Yuni 2020 Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen mutum 41 da zai nada a matsayin kananan jakadun Najeriya a kasashen waje, ‘yan makonni bayan ya nada mayan jakada 42.
Shugaban Majalisar Dattaawa Ahmed Lawan ya sanar da haka a lokacin zamanta yana mai cewa Buhari na menan amicewarta, tare da mika saunan Suleiman Sani daga Birnin Tarayya domin nadawa a matsayin babban jakada.
Aminiya ta tattaro muku sunayensu da kuma jihohin da suka fitto.
—————————————————————————
- Injiya Umar Suleiman (Adamawa)
- L.S. Mandama (Adamawa)
- Oboro Effiong Akpabio (Akwa Ibom)
- Chief Elejah Onyeagba (Anambra)
- Abubakar D. Ibrahim Siyi (Bauchi)
- Philip K. Ikurusi (Bayelsa)
- Hon. Tarzcor Terhemen (Binuwai)
- Paul Oga Adikwu (Binuwai)
- Al-Bishir Ibrahim Al-Hussain (Borno)
- Brig Janar Bwala Yusuf Bukar (Borno)
- Farfesa Monique Ekpong (Cross River)
—————————————————————————
- Oma Djebah (Delta)
- Ominyi N. Eze, Ebonyi (Ebonyi)
- Yamah Mohammed Musa (Edo)
- Manajo Janar C. O. Ugwu (Inugu)
- Dakta Hajara I. Salim (Gombe)
- Obiezu Ijeoma Chinyerem (Imo)
- Ali M. Magashi (Jigawa)
- Farfesa M. A. Makarfi (Kaduna)
- Hamisu Umar Takalmawa (Kano)
- Imam Galandanci (Kano)
—————————————————————————
- Amina Ado Kurawa (Kano)
- Amb. Yahaya Lawal (Katsina)
- Dare Sunday Awoniyi (Kogi)
- Ibrahim Kayode Laaro (Kwara)
- Abioye Bello (Kwara)
- Zara Maazu Umar (Kwara)
- Ademola Seriki (Lagos)
- Henry John Omaku (Nasarawa)
- Cif Sarafa Tunji Ishola (Ogun)
- Misis Nimi Akinkube (Ondo)
—————————————————————————
- Adejaba Bello (Osun)
- Adeshina Alege (Oyo)
- Debo Adesina (Oyo)
- Folakemi Akinyele (Oyo)
- Shehu Abdullahi Yibaikwai (Filato)
- Hon. Maureen Tamuno (Ribas)
- Faruk Yabo (Sokoto)
- Adamu M. Hassan (Taraba)
- Alhaji Yusuf Mohammed (Yobe)
- Abubakar Moriki (Zamfara).