Kungiya ta bukaci alkalin akalan Najeriya da ya yi murabus

Wata kungiya mai kare hakkin dan adam ‘Coalition for Change’ ta bukaci babban alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen da ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon tuhumar da ake yi masa na laifin  rashin bayyana kadarorin da ya mallaka. Shugaban kungiyar Patriot Sabo Odeh ne ya sanar da hakan ga manema labarai jiya Laraba a Abuja. […]

Kungiya ta bukaci alkalin akalan Najeriya da ya yi murabus

Wata kungiya mai kare hakkin dan adam ‘Coalition for Change’ ta bukaci babban alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen da ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon tuhumar da ake yi masa na laifin  rashin bayyana kadarorin da ya mallaka.

Shugaban kungiyar Patriot Sabo Odeh ne ya sanar da hakan ga manema labarai jiya Laraba a Abuja.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta