Kungiyar ASUU da gwamnati zasu tattauna yau

Gwamnatin tarayya ta ce, zata gana  da shugabannin kungiyar malaman jami’o’in Najeriya a yau Alhamis don ci gaba da tattaunawa akan kokarin da suke yi wajen dakatar da yajin aikin gama garin da malaman ke yi. Ministan kwadago Sanata Chris Ngigen ne ya bayyana  hakan jiya Laraba a  Abuja, a wata sanarwa da Mataimakiyar Darakta […]

Kungiyar ASUU da gwamnati zasu tattauna yau

Gwamnatin tarayya ta ce, zata gana  da shugabannin kungiyar malaman jami’o’in Najeriya a yau Alhamis don ci gaba da tattaunawa akan kokarin da suke yi wajen dakatar da yajin aikin gama garin da malaman ke yi.

Ministan kwadago Sanata Chris Ngigen ne ya bayyana  hakan jiya Laraba a  Abuja, a wata sanarwa da Mataimakiyar Darakta a sashen watsa labarai na ma’aikatar Misis Iliya Rhoda ta fitar.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta