kungiyar direbobi ta goyi bayan dokokin tukin Jihar Legas

Yayin da  masu  abin hawa, musamman motoci a Jihar Legas ke kuka da sabbin dokokin tuki da gwamnatin jihar ta bullo da su, kungiyar direbobi ta NURTW da ke jihar ta nuna goyon bayanta ga dokokin.