kungiyar Izala ta karyata cewa za ta kai wa Kiristoci hari a Bauchi

kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, ta karyata labarin da wata jarida kullum ta buga a ranar Litinin da ta gabata cewa wai kungiyar tana shirin kai wa Kiristoci hari a Jihar Bauchi.