Kungiyar kwadago ta fara zanga-zanga akan albashi

Kungiyar kwadogo ta Najeriya NLC ta ce, a yau Talata ta fara wata gagarumar zanga-zangar gama gari don matsa lamba ga gwamnatocin Najeriya su amince da karin albashi mafi karanci na Naira dubu talatin. Sakatare Janar na Kungiyar NLC Dakta Peter Ozo-Eson ya ce, shirin wannan zanga-zangar nada alaka jinkirin da aka samu wajen mikawa […]

Kungiyar kwadago ta fara zanga-zanga akan albashi

Kungiyar kwadogo ta Najeriya NLC ta ce, a yau Talata ta fara wata gagarumar zanga-zangar gama gari don matsa lamba ga gwamnatocin Najeriya su amince da karin albashi mafi karanci na Naira dubu talatin.

Sakatare Janar na Kungiyar NLC Dakta Peter Ozo-Eson ya ce, shirin wannan zanga-zangar nada alaka jinkirin da aka samu wajen mikawa majalisar dokoki kudirin amincewa da biyan albashin Naira dubu 30.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta