Kungiyar NAYAB ta gudanar da addu’o’i ga Buhari

A qarshen makon jiya ne Qungiyar Haxa kan Matasa Masoya Janar Buhari ta Qasa reshen Jihar Kano (Nationa Youth Alliance for Buhari – NAYAB) ta gudanar da taron addu’o’i don roqon Allah Ya ba da nasara ga qudirorin da Shugaban Qasa Muhammadu Buhari ya sa a gaba.