Kungiyar NLC ta yi kiran a kara albashi

Shugaban Kungiyar Ma’aikata reshen jihar Kwara, Mista Abdulyekeen Agunbiade ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta sake duba batun karin albashin ma’aikatan kasar nan. Shugaban ma’aikatan ya yi kiran ne a garin Ilorin yayin da yake tattaunawa da manema labarai kan halin da kasar take ciki. Ya kara da cewa kamar yadda dokar ma’aikata ta […]

Kungiyar NLC ta yi kiran a kara albashi

Shugaban Kungiyar Ma’aikata reshen jihar Kwara, Mista Abdulyekeen Agunbiade ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta sake duba batun karin albashin ma’aikatan kasar nan.
Shugaban ma’aikatan ya yi kiran ne a garin Ilorin yayin da yake tattaunawa da manema labarai kan halin da kasar take ciki.
Ya kara da cewa kamar yadda dokar ma’aikata ta tanada za a rika duba albashin ma’aikata duk shekara 10.