LABARAN AMINIYA: Kungiyar Shugabannin Jami’o’in Najeriya Sun Kafa Kwamitin Sulhu Tsakanin Gwamnati da ASUU
Kungiyar shugabannin jami’o’in Najeriya sun kafa wani kwamiti da zai samar da daidaito a tsakanin Gwamnatin Tarayya da kungiyar ASUU domin kawo karshen yajin aikin da take.