kungiyoyi da yawa na nuna karaya lokacin haduwarsu da Man. United —Mancini
Kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester City da ke Ingila Roberto Mancini ya dora alhakin nasarar da kungiyar Manchester United take samu kan yadda kungiyoyin kwallon kafa da dama ke nuna karaya a lokacin da za su fafata da ita.