Kura – kuren kwalliya da ba a san ana aikata su ba

Akwai kura-kurai da dama wadanda mata suke yi wajen kwalliya ba tare da sanin hakan kuskure ne ba. Ya kamata a kiyaye idan an zo shafa kayan kwalliya a fuska, musamman wajen sanya gazar da hodar fandesho da janbaki da sauran kayan kwalliya wadanda ba su dace da launin fatar mutum ba. A yau na […]

Kura – kuren kwalliya da ba a san ana aikata su ba
Kura – kuren kwalliya da ba a san ana aikata su ba

Akwai kura-kurai da dama wadanda mata suke yi wajen kwalliya ba tare da sanin hakan kuskure ne ba. Ya kamata a kiyaye idan an zo shafa kayan kwalliya a fuska, musamman wajen sanya gazar da hodar fandesho da janbaki da sauran kayan kwalliya wadanda ba su dace da launin fatar mutum ba. A yau na lissafo irin kura-kuren da mata suke yi wajen kwalliya. In kuwa ba a gyara ba sai a ga mutum yana kama da dodo.