kwallo ta koma Jamus: Dortmund za ta hadu da Bayern a wasan karshe na Zakarun Turai
kwallo kafa ta koma kasar Jamus a gasar cin Kofin Zakarun Turai bayan da kungiyoyi biyu na kasar Bayern Munich da Borrusia Dortmund suka kai wasan karshe na wasan