Kwamandan sojojin Amurka a Afghanistan ya aike wa ’yar kwalisa da sakonnin soyayya shafuka dubu 30
Kwamandan sojojin Amurka a Afghanistan, wanda abokan aikinsa suka dauka tamkar sufi, saboda fuskantar aikinsa, da kwarewa wajen mu’amala da shugabannin kabilun Afghanistan, ya aike wa wata mata sakonnin jan hankali na soyayya har dubu 30.