Kwamishina ya nemi masu filaye a Jigawa su gina ko a kwace

  Gwamnatin Jihar Jigawa ta gargadi wadanda aka ba filaye su gaggauta gina su ko kuma in sun ki za su fuskanci kwacewa.