Kwamishinan Gwamna Tambuwal ya koma APC

Kwamishinan watsa labarai na Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal, wanda aka fi sani da Barista Bello Goronyo ya canza sheka daga jam’iyyar adawa ta PDP zuwa APC yau a karamar hukumar Wamakko ta jihar. Bello Goronyo, ya ce duk wanda ya tsaya a PDP ya shirya ma faduwa a zaben 2019 insha Allah.

Kwamishinan Gwamna Tambuwal ya koma APC

Kwamishinan watsa labarai na Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal, wanda aka fi sani da Barista Bello Goronyo ya canza sheka daga jam’iyyar adawa ta PDP zuwa APC yau a karamar hukumar Wamakko ta jihar.

Bello Goronyo, ya ce duk wanda ya tsaya a PDP ya shirya ma faduwa a zaben 2019 insha Allah.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta