Kwamishinan ilimi na Kaduna ya rasu
Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Farfesa Andrew Jonathan Nok ya rasu. Rahotan da Aminiya ta samu ya nuna cewa kwamishinan ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya. An bayyana mutuwarsa a matsayin mummunan rashi ga iyanlansa da ma’aikatar ilimin jihar da kuma al’ummar kudancin Kaduna.

Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Farfesa Andrew Jonathan Nok ya rasu.
Rahotan da Aminiya ta samu ya nuna cewa kwamishinan ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
An bayyana mutuwarsa a matsayin mummunan rashi ga iyanlansa da ma’aikatar ilimin jihar da kuma al’ummar kudancin Kaduna.