Kwamitin PCNI ya karbi bakuncin Kwamitin daddalewa da sayayya

A ranar 5 zuwa 7 ga watan Disamba ne sashen NERSP na Kwamitin PCNI ya karbi bakuncin Kwamitin Daddalewa da Sayen Kayayyaki na Bankin Duniya domin Aiwatar da Rukunan Ayyuka a jihohin Borno, Adamawa da Yobe. Taron wani sharer fage ne kan ayyukan Bankin Duniya na MCRP. Kuma mahalarta taron sun hada da jami’an Bankin […]

Kwamitin PCNI ya karbi bakuncin Kwamitin daddalewa da sayayya

A ranar 5 zuwa 7 ga watan Disamba ne sashen NERSP na Kwamitin PCNI ya karbi bakuncin Kwamitin Daddalewa da Sayen Kayayyaki na Bankin Duniya domin Aiwatar da Rukunan Ayyuka a jihohin Borno, Adamawa da Yobe. Taron wani sharer fage ne kan ayyukan Bankin Duniya na MCRP. Kuma mahalarta taron sun hada da jami’an Bankin Duniya da na NERSP da kuma wadanda suka lakanci aikin daga jihohin da abin ya shafa.