Kwanan nan za mu mamaye dajin Sambisa – Ministan Tsaro
Ministan Tsaro Janar Mansir Muhammad Dan Ali (mai ritaya) yana cikin jami’an gwamnati da suka raka shugaba Muhammadu Buhari zuwa Amurka kuma Ministan ya ziyarci gidan Radiyon Muryar Amurka inda wakilin Aminiya ya samu damar tattaunawa da shi kamar haka: