Kwartanci

Wani kwarto ne ya shiga gidan soja, ya shiga dakin matar ya zauna sai ya ji maigida ya dawo. Matar sai ta bude masa hanyar baya yana fita sai ga mai tasi. Ya ce: “Tasi, tasi!” Mai tasi ya ce: “Ina zuwa?” Kwarto ya ce: “Ko’ina ma mu tafi!”Daga Muhammad Lafiya 07035155006

Kwartanci
Kwartanci

Wani kwarto ne ya shiga gidan soja, ya shiga dakin matar ya zauna sai ya ji maigida ya dawo. Matar sai ta bude masa hanyar baya yana fita sai ga mai tasi. Ya ce: “Tasi, tasi!” Mai tasi ya ce: “Ina zuwa?” Kwarto ya ce: “Ko’ina ma mu tafi!”
Daga Muhammad Lafiya 07035155006

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno