Kwastam zata kona miyagun kwayoyin Naira biliyan 14 a Legas
Shugaban kwamitin lalata miyagun kwayoyi wadanda da kwastam ta kame a fadin kasar nan ACG Aminu Dahiru, ne ya jagoranci aikin kone miyagun kwayoyin da aka kama. An fara aikin kone miyagun kwayoyin ne a yau daga Legas, kafin a ci gaba da yi a yankunan Arewa da Kudu maso Gabas da kuma Kudu maso […]
ACG Aminu Dahiru
Shugaban kwamitin lalata miyagun kwayoyi wadanda da kwastam ta kame a fadin kasar nan ACG Aminu Dahiru, ne ya jagoranci aikin kone miyagun kwayoyin da aka kama.
An fara aikin kone miyagun kwayoyin ne a yau daga Legas, kafin a ci gaba da yi a yankunan Arewa da Kudu maso Gabas da kuma Kudu maso Kudu, yau na Legas ya hade jihohin Kudu maso Yamma.
Adadin kudin miyagun kwayoyin da za a kone sun kai Naira biliyan 14.
