LABARAN AMINIYA: Gwamnan Zamfara Ya Sanya Hannu Kan Dokar Kisa Ga ’Yan Ta ’Adda
Gwamnan Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya sa hannu kan dokar kisa ga ƴan ta’adda. A na sa ran wannan dokar za ta kawo ƙarshen ayyukan ta’addanci a jihar ta Zamfara.
Gwamnan Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya sa hannu kan dokar kisa ga ƴan ta’adda.
A na sa ran wannan dokar za ta kawo ƙarshen ayyukan ta’addanci a jihar ta Zamfara.