Labarin ’Yar Sarki
Assalamu alaikum Manyan gobe yaya hutu? Tare da fatan ana cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku labarin ‘yar Sarki ne.’ Labarin na ilimantarwa ne a kan illar gina ramin mugunta. A sha karatu lafiya. Taku: Gwaggo Amina Abdullahi.  Ta koma wajen rijiyar ta roke ta amma rijiyar ta ce ai ta gama biya […]
Assalamu alaikum Manyan gobe yaya hutu? Tare da fatan ana cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku labarin ‘yar Sarki ne.’ Labarin na ilimantarwa ne a kan illar gina ramin mugunta. A sha karatu lafiya. Taku: Gwaggo Amina Abdullahi.
 
Ta koma wajen rijiyar ta roke ta amma rijiyar ta ce ai ta gama biya mata bukata.. Har sai da ta shaida wa mahaifinsu abin da ke tafe da su sannan ya je rijiyar. Da kyar rijiyar ta amince ta mayar da Kande mutum.