Labarin Yarabawa masu cirani a Arewa

Wasu Yarabawa ne biyu abokan juna kuma dukkansu Musulmi ne. Wata rana suka zo cirani Arewa sai dayansu ya shiga sayar da giya. Ana cikin haka wata rana sai suka je jin wa’azi, suka samu malam yana wa’azi a kan giya, sai dayan ya tambayi cewa: “Mene ne hukuncin Musulmi mai sayar da giya?” Jin […]

Labarin Yarabawa masu cirani a Arewa

Mu sha dariya

Wasu Yarabawa ne biyu abokan juna kuma dukkansu Musulmi ne.

Wata rana suka zo cirani Arewa sai dayansu ya shiga sayar da giya.

Ana cikin haka wata rana sai suka je jin wa’azi, suka samu malam yana wa’azi a kan giya, sai dayan ya tambayi cewa: “Mene ne hukuncin Musulmi mai sayar da giya?”

Jin haka sai abokin nan nasa ya amsa da cewa: “Malam, da ni yake yi, ci gaba da wa’azinki; in an tashi wa’azi zan ba shi amsa”.

Daga Laminu Umar Abba, 08131364647

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara