Lafiya da Ake da Kadarko sun samu sababbin sarakuna

Gkamnatin Jihar Nasaraka ta bayar da sanarkar nada sababbin sarakuna uku a masarautu daban-daban da ke jihar, ciki har da Masarautar Lafiya fadar jihar. Sauran masrautun biyu su ne Ake da Kadarko. Alqalin Kotun Qoli, Mai shari’a Sidi Dauda Bage ne aka zaba a matsayin sabon Sarkin Lafiya, kanda kuma zai zamo Shugaban Majalisar Sarakuna […]

Lafiya da Ake da Kadarko sun samu sababbin sarakuna
Lafiya da Ake da Kadarko sun samu sababbin sarakuna

Gkamnatin Jihar Nasaraka ta bayar da sanarkar nada sababbin sarakuna uku a masarautu daban-daban da ke jihar, ciki har da Masarautar Lafiya fadar jihar. Sauran masrautun biyu su ne Ake da Kadarko.

Alqalin Kotun Qoli, Mai shari’a Sidi Dauda Bage ne aka zaba a matsayin sabon Sarkin Lafiya, kanda kuma zai zamo Shugaban Majalisar Sarakuna ta Jihar.

Sannan an nada Alhaji Isa Abubakar Umar a matsayin sabon Sarkin Ake, yayin da aka nada Alhaji Usman Dodo a matayin sabon Sarkin Kadarko kato Osokadoko na Kadarko da ke Qaramar Hukumar Keana.

Sabon Sarkin Lafiya Mai shari’a Sidi Dauda Bage kanda ya fito daga Gidan Sarauta na Dallah Dunama ya samu nasara ne a kan mutum 15 da suka fito neman sarautar inda sunansa ya kasance cikin sunan mutum uku da aka miqa ka gkamnatin jihar kafin ta tabbatar da zabensa bayan ta tuntubi Majalisar Sarakuna ta Jihar Nasaraka kamar yadda yake a qa’ida. Sabon Sarkin ya kayar da ’ya’yan Sarki hudu daga Gidan Sarautar Laminu, sannan ya kada mutum biyu daga Gidan Sarautar Ari Dunama inda marigayi Sarki Alhaji Mustapha Agkai ya fito. Sabon Sarki Sidi Dauda Bage shi ne Sarkin Lafiyan Barebare na 17.

Kkamishinan Qananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Nasaraka, Alhaji Haruna Iliya Osegba ya ce, “An zabi sababbin sarakunan na Jihar Nasaraka ne bayan masu zaben sarki da shugabannin qananan hukumomin da sarakunan suka fito, suka zauna don tantance daya ko biyu daga cikin kadanda suka rubuta takardar neman sarautar, sannan suka miqa sunayensu ga Ma’aikatar Qananan Hukumomi da Masarautu don miqa ka Gkamnan Jihar, inda shi da Majalisar Sarakuna suka  amince.”

Gkamna Umaru Tanko Al-Makura ya kuma tabbatar da zaben Alhaji Isa Abubakar Umar a matsayin sabon Sarkin Ake da ke jihar don cike gurbin marigayin Sarkin Ake kanda ya rasu a katannin baya. Kata sanarka dauke da sanya hannun Kkamishinan Qananan Hukumomi da Harkokin Masarautu na Jihar Honorabul Haruna Osegba da kakilinmu ya samu kkafi ta bayyana ceka, sabon Sarkin Ake Alhaji Isa Abubakar Umar ya lashe zaben ne da dukan quri’a 4 na masu zaben Sarkin da suke raye. Sanarkar ta kuma bayyana Alhaji Umar Dodo a matsayin kanda aka zaba sabon Sarkin Kadarko da ke Qaramar Hukumar Keana don  maye gurbin marigayi Sarki Fabian Oragu kanda ya rasu a ranar 12 ga  Janairun bara.