Lallai ni jarumi ne!

Wani ne yana fitsarin kwance sai ya yi aure, ranar farko da amarya da suka kwanta barci sai ya yi fitsari a kwance. Da ya farka sai ya rasa yadda zai yi. Sai ya tada amarya ya tambaye ta ya ce:  “Idan ke ce kika yi mafarkin kura da zaki da damisa sun biyo ki […]

Lallai ni jarumi ne!
Lallai ni jarumi ne!

Wani ne yana fitsarin kwance sai ya yi aure, ranar farko da amarya da suka kwanta barci sai ya yi fitsari a kwance. Da ya farka sai ya rasa yadda zai yi. Sai ya tada amarya ya tambaye ta ya ce:  “Idan ke ce kika yi mafarkin kura da zaki da damisa sun biyo ki yaya za ki yi?” Sai amarya ta ce: “Taf, ai in ni ce sai na yi zawayi!” Ango ya ce: “Lallai ni jarumi ne, ni fitsari kawai na yi!”
Daga 09099886988