Lalong ya amince da samarwa ‘yan jihar ayyukan yi 1,661

Hukumar ma’aikatan gwamnatin Filato ta bayyana cewa, Gwamnan jihar Simon Lalong ya amince da samarwa ‘yan jihar guraben ayyuka dubu 1,661 a fannonin ma’aikatun jihar. Shugaban ma’aikatar jihar Chif Dajung Fompun ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da manema labarai a Jos babban birnin jihar ranar Talata.

Lalong ya amince da samarwa ‘yan jihar ayyukan yi 1,661

Hukumar ma’aikatan gwamnatin Filato ta bayyana cewa, Gwamnan jihar Simon Lalong ya amince da samarwa ‘yan jihar guraben ayyuka dubu 1,661 a fannonin ma’aikatun jihar.

Shugaban ma’aikatar jihar Chif Dajung Fompun ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da manema labarai a Jos babban birnin jihar ranar Talata.